Himma dai Matasa: 31.03.2021 | Zamantakewa | DW | 31.03.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Himma dai Matasa: 31.03.2021

Matasa na yunkura domin tsunduma cikin harkokin sana'o'in hannu, domin su dogara da kansu. Yawaitar matasa marasa aikin yi musamman a Afirka, na zaman babban abin damuwa.

Saurari sauti 09:41