Himma dai Matasa: 13.01.2021 | Zamantakewa | DW | 13.01.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Himma dai Matasa: 13.01.2021

Matasa maza da dama a nahiyar Afirka sun jima suna kokarin karfafa wa kansu gwiwa ta hanyar kama sana'o'in dogaro da kai. Shin ko suna samun tallafin da suke bukata ta kowacce fuska?

Saurari sauti 09:50