Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Yadda wasu matasa a jihohin Kaduna da Katsina da ke yankin Arewa maso Yammacin Tarayyar Najeriya, suka rungumi sana'o'in dogaro da kansu maimakon jiran aikin gwamnati ko na kamfani.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3nWdc
Wasu matasa a karamar hukumar Dutsin Ma da ke jihar Katsina a arewacin Nigeria sun gudanar da zanga-zanga sakamakon hare-hare da 'yan bindiga ke kai musu inda su kan hallaka mutane tare da kwashe dukiyoyinsu.
Yara da matasa na daga cikin mutum 70 da rundunar 'yan sanda a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya ta yi nasarar kubutarwa daga wata makarantar Islamiyya ta gyara halinka a garin Daura.