1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

ISWAP na barazana ga sojojin Nijar

Salissou Boukari LMJ
January 15, 2020

Kungiyar IS reshen yammacin Afirka da ake kira da ISWAP, ta ce ita ke da alhakin harin da ya halaka sojojin Jamhuriyar Nijar sama da 80, a kan iyakar kassar da Mali.

https://p.dw.com/p/3WEdL