1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hare-haren Boko Haram na kara yin kamari

Abdourahamane Hassane
December 20, 2018

A cikin dan lokaci kadan an samu afkuwar hare-hare a wasu jihohin Najeriya wanda kungiyar Boko Haram ta dauki alhakinsu har ma da sauran kasashe makobta.

https://p.dw.com/p/3AR7G
Nigeria Boko Haram Terrorist
Hoto: picture alliance/AP Photo

Mutane da dama ne dai aka ba da rahoton cewar sun rasa rayukansu a cikin 'yan kwanakin baya-baya nan a sakamakon hare-haren da Kungiyar Boko Haram ke ci gaba da kai wa a kasashen Najeriya da Nijar da Chadi da kuma Kamaru a ciki kuwa har da sojoji. Wadannan hare-hare na faruwa ne duk da irin matakan tsaro da ksashen ke tanada.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna