1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karuwar hare-haren Boko Haram a Najeriya

November 22, 2018

Ministan tsaron Najeriya yana kan hanyar zuwa kasashen Chadi da Kamaru da nufin tattaunawa bayan wani sabon hari ya hallaka sojojin Najeriya da daman gaske cikin wannan makon a Arewa maso Gabashin Najeriya.

https://p.dw.com/p/38kKg