Halin kunci da matsin tattalin arziki a Najeriya | Zamantakewa | DW | 04.08.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Halin kunci da matsin tattalin arziki a Najeriya

Najeriya dai ta yi nisa a cikin yanayin masassarar tattalin arzikin da ta kama kasar kuma ke kara tasiri a cikin lamura dabam-dabam na kasar.

Kasa da kashi 20 cikin 100 na yawan kudin shigar da Najeriyar ke tsammanin samu ne dai yanzu haka ke kaiwa ga jihohi da ma ita kanta tarrayar kasar da ta kalli farfasa bututun man fetur sannan kuma da faduwar darajarsa a kasuwannin duniya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin