Gwamnatin Najeriya za ta nemi diyya ga Afirka ta Kudu | Duka rahotanni | DW | 03.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Gwamnatin Najeriya za ta nemi diyya ga Afirka ta Kudu

A Najeriya a daidai lokacin da 'yan kasar ke nuna bacin ransu kan kisan 'yan Najeriya da lalata masu dukiyoyi a rikicin kyamar baki a Afirka ta Kudu, gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin neman diyya ga Afirka ta Kudu.

Saurari sauti 03:27