Fakewa da karatu domin yin karuwanci | Zamantakewa | DW | 13.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Fakewa da karatu domin yin karuwanci

Tsarin bada takardar izinin shiga kasa wato Visa ta kasar Rasha ga dalibai da zummar zuwa karatu, wadanda daga bisani ake tilasta musu shiga harkar karuwanci

A dubi bidiyo 03:18