1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Darasin Rayuwa 29.03.2024

March 29, 2024

Shirin ya kunshi yadda wasu daga cikin maniyyata aikin Umrah kusan mutum dubu 20 da Saudiyya ta hana su izinin shiga kasar suka mayar da kalubalen zuwa hanyar samun lada a ibadar Azumin watan Ramadana.

https://p.dw.com/p/4eG1H