Boko Haram na ci gaba da mamayar garuruwa a daular da ta ke ikirari ta kafa | Zamantakewa | DW | 04.09.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Boko Haram na ci gaba da mamayar garuruwa a daular da ta ke ikirari ta kafa

Mahukunta a Najeriya da ma sauraren kasashe na duba hanyoyi da za a bi wajen magance Boko Haram da ke cin karanta ba babbaka a arewacin kasar.

Mun yi muku tanadi kan rahotanni da ke sharhi kan wannan batu a kasa.

DW.COM