Bikin Kirsimeti cikin fargaba a arewacin Najeriya | Zamantakewa | DW | 26.12.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Bikin Kirsimeti cikin fargaba a arewacin Najeriya

Tabarbarewar tsaro da tashin bama-bamai hade da yin garkuwa da mutane a arewacin Najeriya sun sanya fargaba a zukatan jama'a lokacin bikin Kirsimeti.

Yayin da a wasu sassa na duniya aka gudanar da bikin cikin kwanciyar hankali da lumana a wasu yankuna musamman ma na arewa maso gabashin Najeriya, an yi bikin ne cikin wani hali na zullumi saboda ayyukan masu ta da kayar baya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin