Al'aduBikin al'adu na Karnival a birnin Kolon na JamusTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduZaharaddeen Umar MNA02/26/2020February 26, 2020Muhimmancin Karnival a wurin Jamusawa da ke a kusa da kogin Rhine ba ya iya misaltuwa, domin ruwa ko iska baya hana su fitowa. Jama’a kusan milyan daya ne suka taru a birnin Kolon domin shaida kololuwar bikin.https://p.dw.com/p/3YTdRTalla