1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Tattaunawa da mawaki Sani Sabulu

July 4, 2024

A baya-bayan nan ana samun sababbin mawaka kamar Muhammadu Tukur Gagi wazirin Sani Sabulu da ke kwaikwayon tsofaffin mawakan gargajiya da zamaninsu ya fara shudewa a kasar Hausa walau don zuwan wakokin zamani ko gushewar lokaci, sai dai wasu na zargin matakin da satar fasaha. Shin mene ne ra’ayinku, kwaikwayon tsoffin mawakan gargajiya baiwa ce ko satar fasaha? 

https://p.dw.com/p/4hqkA