Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shugaban hukumar kare hakkin dan Adam ta Habasha Daniel Bekele ya lashe kyautar gwarzon mai kare hakkin dan Adam da Jamus ke bai wa 'yan fafatukar Afirka. Amma a kasarsa ba kowa ne ke yaba wannan girmamawar ba.
Shugaban hukumar kare hakkin dan Adam ta Habasha Daniel Bekele ya lashe kyautar gwarzon mai kare hakkin dan Adam da Jamus ke bai wa 'yan fafutukar Afirka. Amma a kasarsa ba kowa ne ke yaba wannan girmamawar ba.
Har yanzu dai rikicin yankin Tigray na kasar Habasha na daukar hankalin jaridun Jamus a sharhuna da labaran da suke bugawa ka nahiyarmu ta Afirka.
Firaminista Abiy Ahmed ya bai wa sojojin kasar Habasha damar kaddamar da hare-hare na karshe, domin murkushe 'yan waren Tigray da ke yankin arewacin kasar.