1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

An yaye daliban kwallejin Islamiyya a Jamus

Ramatu Garba Baba AS/AMA
June 17, 2021

Hukumomin Jamus sun yaye zubin farko na daliban makarantar horon malaman addinin Islama sha'anin limanci da wa'azin Musulunci a kasar, bayan sun kammala shekarar karatu.

https://p.dw.com/p/3v6Dx