An ragargaza birnin Ypres a lokacin yakin duniya na farko | Media Center | DW | 11.11.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

An ragargaza birnin Ypres a lokacin yakin duniya na farko

Ran Lahadi (11-11-18) ake bikin cika shekaru 100 da kawo karshen yakin duniya na farko bayan da aka cimma yarjejeniya tsakanin dakarun Jamus da kuma dakarun kawance na sauran kasashen duniya. A shekaru hudu da suka gabata tawagar DW ta kai ziyara a birnin Ypres na Beljiyam inda nan ne yakin ya fi yin muni, wanda aka ragargaza birnin kwata-kwata tare da samun asarar dubban rayukan jama'a.

Saurari sauti 09:50