Amsoshin Takardunku: 06.07.2019 | Amsoshin takardunku | DW | 08.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Amsoshin Takardunku: 06.07.2019

Shin idan kasa ta sakawa wata kasa takunkumi, mace ce ribar wannan takunkumin? Shin ta yaya ma ake saka takunkumi?

Saurari sauti 09:36

Karin bayani shin ta yaya ne kasa take saka wa kasa 'yar uwanta takunkumi duk da cewa ba mulkin mallaka take mata ba? Shin idan kasa ta saka wa wata kasa takunkumi wace riba take samu? Shin ta yaya ma ake saka takunkumi? Shin akwai kasar da aka taba saka mata takunkumi a Afirka?

Barrister Mainasara Kogo Ibrahim Faskari masanin dokoki a Najeriya ya amsa wannan tambaya.