Afrika cikin hotuna: Waiwayen abubuwan da suka faru a 2017 | Duka rahotanni | DW | 30.12.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Afrika cikin hotuna: Waiwayen abubuwan da suka faru a 2017

Fadi tashi a Afirka a 2017. A Zimbabuwe da Gambiya an kawar da shugabannin da suka dade a kan mulki, dambarwar zabe a Kenya da Laberiya. Yayin da hare-hare suka girgiza Somaliya da Najeriya.