1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zabiya na fama da kalubalen rayuwa

Maawiyya Abubakar Sadiq MAB
June 16, 2022

Zabiya a jihar Sokoto sun bayyana irin matsalolin da suke fuskanta, inda baya ga tsananin zafi da ke damunsu suke fama da wariya da kuma rashin kula a cikin al'umma.

https://p.dw.com/p/4CpFp