SiyasaKaruwar hare-haren Boko Haram a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa AA11/22/2018November 22, 2018Ministan tsaron Najeriya yana kan hanyar zuwa kasashen Chadi da Kamaru da nufin tattaunawa bayan wani sabon hari ya hallaka sojojin Najeriya da daman gaske cikin wannan makon a Arewa maso Gabashin Najeriya.https://p.dw.com/p/38kKgTalla