Yaki da cutar HIV a Najeriya | Zamantakewa | DW | 30.11.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Yaki da cutar HIV a Najeriya

Ayyukan mayakan kungiyar Boko Haram sun taimaka a yaduwar cutar HIV ko Sida a yankin Arewa maso gabashin kasar musanman a tsakanin mutanen da ke rayuwa a sansanonin 'yan gudun hijira.

A dubi bidiyo 02:52