SiyasaYaki da cin hanci na son gyara a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris11/22/2017November 22, 2017A cewar masu zanga-zangar adawa da salon yaki da cin hanci da rashawa a Abuja, har yanzu akwai masu halin bera da ke barna a gwamnatin Shugaba Buhari, duk da ikirarin da take na yaki da cin hanci da rashawa.https://p.dw.com/p/2o5kvTalla