SiyasaYadda rikicin Boko Haram ke kara kamari a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl Amin (HON)06/18/2019June 18, 2019Ana samun koma baya dangane da harkokin tsaro a shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya inda mayakan Boko Haram ke kai hare-hare ba kakkauta wa a sassan jihohin Borno da Yobe.https://p.dw.com/p/3KeeVTalla