Salon rayuwaAfirkaYadda matasa ke sana’o’in wukake da murhu lokacin layyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaAfirkaYusuf Ibrahim Jargaba ASS/SB05/26/2026May 26, 2026A duk lokacin babbar sallah matasa a arewacin Najeriya kan rungumi sana’o’in wucin gadi, kamar sana'ar sayar da wukake da murhu da ake amfani da su lokacin bikin babbar sallah. https://p.dw.com/p/5EMEsTalla