Wuraren yawon bude ido a Afirka | Duka rahotanni | DW | 13.06.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Wuraren yawon bude ido a Afirka

Afirka na da kasashe sama da 50. Wakilin DW Adrian Kriesch ya kwashe fiye da shekaru goma a nahiyar kuma ya lissafo wasu daga cikin wuraren da ke daukar hankalin 'yan yawon bude ido a nahiyar.