1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tserewa hare-haren Boko Haram

Lateefa/M M TSeptember 8, 2014

Al'ummar Najeriya da wasu kungiyoyin kasa da kasa na ci gaba da nuna damuwa da fargaba dangane da yadda kungiyar Boko Haram ke ci gaba da kwace garuruwa a yankin arewa maso gabashin Tarayyar Najeriya.

https://p.dw.com/p/1D8ya