1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tasirin rikicin Adamawa a siyasar Najeriya

Uwais Abubakar IdrisJuly 9, 2014

'Yan majalisar Najeriya da masu ruwa da tsaki a Adamawa sun sanya baki a cikin takaddamar siyasar jihar da tuni aka kafa kwamitin da ke binciken rikicin.

https://p.dw.com/p/1CYrv