1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

'Yan aware sun kara tasiri a kudancin Najeriya

Suleiman Babayo
June 3, 2021

Tsagerun kungiyar IPOB na kara dagula lamuran tsaro a yankin kudu maso gabashin Najeriya inda tashe-tashen hankula ke kara samun gindin zama.

https://p.dw.com/p/3uOFg
Nigeria Biafra | Poster
Hoto: DW/K. Gänsler

Yankin kudu maso gabashin Najeriya ya zama wurin da rashin tsaro ke fadada sakamakon aikin 'yan kungiyar IPOB.