1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin marigayi shugaban kasar Chadi

April 26, 2021

A ranar Litinin 19 ga watan Afrilu ne dai tsohon shugaban kasar Chadi Idris Deby Itno ya gamu da ajalinsa.

https://p.dw.com/p/3sbmy
Tschad Präsident Idriss Déby Itno
Hoto: Idriss Deby Itno/Facebook

 Tarihin marigayi shugaban kasar Chadi, Idris Deby, wanda Allah ya yi wa wa'adi a ranar Litinin da ta gabata, wato 19 ga watan Afrilu daidai lokacin da ake sanar da shi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa karo na shida a jere.

Wannan tabaye ce da dumbin masu sauraro suka aiko mana. Kuma domin jin tarihin marigayi shugaban na Chadi, Al Amin Suleiman Muhammad, ya zanta da Dr. Umar Adamu, na jami'ar ihar Gombe a Najeriya.