SiyasaTattalin wakokin Afirka zallaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal YB12/18/2018December 18, 2018A Jamhuriyar Nijar mawaka da makada na gargajiya da na zamani kasashen Afirka suka kaddamar da wata cibiya ta hadin gwiwa ta raya da bunkasa harkokin wakoki da mawakan Afirka zalla mai suna African Music Confederation.https://p.dw.com/p/3AK7GTalla