Taba Ka Lashe: 26.10.2016
October 30, 2016Talla
Sabbin dubaru na ilmantar da matasa da ma horar da su sanin muhimmancin kayan kida na gargajiya da kabilun Nijar ke amfani da su a da wajen yin tarurrukan gangami ko yekuwa har ma da kade-kade da ke neman bacewa a fadin kasar.