Tun a zamanin turawan mulkin mallaka na Ingila wato tun shekaru 70 suka gabata aka kafa hukumar gidajen adana kayan tarihi a Najeriya.
https://p.dw.com/p/1I32u
Talla
A makonni baya ne hukumar adana kayan tarihi ta Najeriya ta yi wani taro a birnin Legas na cikarta shekaru 70 da kafuwa. An yi bikin ne a gidan adana kayan tarihi na kasa da ke a birnin na Legas wato Onikan National Museum.