Taba Ka Lashe: 20.07.2016 | Al′adu | DW | 22.07.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 20.07.2016

Babban gidan tarihin kasa a Nijar ya fada a cikin wani garari na rashin tabbas sakamakon kawanyar da matsaloli barkatai na rayuwa suka yi masa.

Bincike ya nunar da cewar a yanzu ko baya ga ragowar namun dajin da gidan ke fuskanta matsalar kudin aiki da cimakar dabbobin gidan na kallon da ajiye kayan tarihi na cigaba da zama alakakai.

Gidan ya yi fice a da a kasashen Afrika ta Yamma wajan tattara kayan tarihi ciki har da namun daji abun da ba kasafai ake ganin haka ba a yanzu.

Sauti da bidiyo akan labarin