Al'aduShirin Taba Ka LasheTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduMohamed Tidjani Hassane LMJ05/25/2021May 25, 2021Al'adar hawan kaho a Jamhuriyar Nijar, dadaddiyar al'ada ce ta ake gudanar wa a karshen watan azumin Ramadana na kowacce shekara. Ku biyo mu domin jin yadda al'adar take.https://p.dw.com/p/3tvLsTalla