Taba Ka Lashe: 12.10.2016
October 17, 2016Talla
A wannan lokaci zamu duba matsalar da wasannin kokawa ke gamuwa da shi a jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar. Jihar da a bana ita za ta karbi bakuncin wasan kokawar da za a yi ta kasa, sai dai hakan na zuwa a daidai lokacin da 'yan wasan jihar ke samun koma baya a fagen na kokawa.