1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 07.11.2018

Mohammad Nasiru Awal
November 9, 2018

Bikin shekara-shekara na raya al'adun gargajiyar al'ummar Sayawa da ke jihar Bauchi a Najeriya.

https://p.dw.com/p/37wKM

A farkon watan Nuwamban al’ummar Sayawa a kananan hukumomin Tafawa Balewa da Bogoro da ke a jihar Bauchin Najeriya suka gudanar da bikin raya al’adunsu na gargajiya da suka saba yi a kowace shekara. Kamar yadda suka saba a bana ma sun gudanar da shagulgulan bikin wanda ake wa take da Lim Zar.