Dadaddiyar al'adar tsagen fuska ko shasshawa na ci gaba da durkushewa a Nijar saboda wasu dalilai na zamani.
https://p.dw.com/p/1Jx3e
Talla
A jamhuriya Nijar al'adar tsagen fuska da ake yi wa wasu a da, na ci gaba da durkushewa tare da haifar da barazanar bacewar kabilu a zahiri da ke kasar.