1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 04.+05.11.2015

November 9, 2015

Bambamcin gudanar da ibadu a Afirka da Turai musamman a masallatai da majami'u.

https://p.dw.com/p/1H283

Yadda wasu 'yan Afrika da ke zama a Turai suka tsinci kansu a halin gudanar da ibadunsu a irin wadannan kasashe sabanin yadda suka saba a kasashen su.