Ta′adin ′yan ta′adda kan kayayyakin tarihi | Duka rahotanni | DW | 08.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Ta'adin 'yan ta'adda kan kayayyakin tarihi

A karon farko kotun duniya mai hukunta masu manyan laifuka, tana duba lalata kayan tarihi, musamman ma barna a birnin Timbuktu na Mali. Amma ba nan kadai 'yan ta'adda suka yi ta'adi na kayan da suke da tsohon tarihi ba.