Ta′adanci na addabar kasar Birtaniya | Zamantakewa | DW | 25.05.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Ta'adanci na addabar kasar Birtaniya

Birnin Manchester ya fuskanci harin ta'addanci daga kungiyar IS watanni biyu bayan na London babban birnin Birtaniya.

Mutane 22 ciki har da yara kanana sun rasa rayukansu a harin ta'addanci da Kungiyayar IS ta dauki alhakkin kaiwa cibiyar wake-wake na birnin Manchester. Tuni dai Birtaniya ta tsaurara matakan tsaro tare da farautar wadanda ake zargi da hannu a harin. Wannan na zuya ne watanni biyu bayan harin ta'addanci da Is ta kaddamar a birnin London.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin