1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rahoto a kan harin Manchester

Abdourahamane Hassane
May 23, 2017

Firaministan Birtaniya Theresa May ta yi Allah wadai da harin yayin da sauran kasashen duniya ke ci gaba da bayyana alhinin su. Kuma a halin da ake ciki Kungiyar IS ta dauki alhakin harin.

https://p.dw.com/p/2dSue