Tun bayan da aka fara batun zabe ake samun matsala a Burundi, yanzu watanni bayan zaben ma babu kwanciyar hankali saboda barazanra barkewar rikici.
https://p.dw.com/p/1H4hk
Talla
Tun da ya dawo kan mulki, Nkurunziza yake ta yada manufofi masu tsauri da nufin murkushe adawa, na baya-bayan nan kama fararen hula musamman wadanda ke dauke da makamai. Mun yi muku tanadin rahotannin Burundi a kasa