1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shugaba Buhari ya kalubalanci manoman Najeriya

Gazali Abdou Tasawa
May 25, 2020

A sakamakon yadda annobar Coronavirus ta lakume biliyoyin kudaden da kasar ke warewa domin sayo abinci daga waje, Shugaba Buhari ya kalubalanci manoman kasar kan noma abincin da zai wadatar da kasar a wannan karo.

https://p.dw.com/p/3ckI2