Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A harkokin namu na yanzu, za a ji yadda aka samu sabani tsakanin kungiyoyin kwadago a Jamhuriyar Nijar kan matakin tafiya yajin aiki
Ana yajin aiki na kwanaki biyu da gamayyar kungiyoyin kwadago na Jamhuriyar Nijar suka kira kan rashin cika wasu bukatu da suka amince da gwamnati.
Babbar kungiyar kwadagon Nijar CDTN na taron kan matsalar tsaro da ke tabarbarewa da duba sabbin hanyoyin gwagwarmaya don kare hakin ma'aikata.
Malaman makarantu firamare da sakandaren Nijar sun shiga yajin aiki na kwanaki biyu domin neman gwamnati ta biya wasu bukatu da suka hada da biyan su a kan kari‚ da daukar su aiki na dindindin da biyan su kudaden alawus.
Kungiyar Kwadago a jihar Kaduna da ke Najeriya, ta sha alwashin fara yajin aiki saboda zaftare kudin ma'aikata da sallamar wasu dubbai da gwamnati ta yi.