Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 16.11.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin za a ji cewa an kammala taron kasashe masu arzikin masa’antu na duniya G20 tare da cimma yarjejeniyar bai daya tsakanin kasashen bayan da aka kwashe dogon lokaci ana jayaya. Dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar APC mai mulki Bola Ahmed Tinubu ya gana da kungiyar kiristocin Najeriyar CAN.