A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan rikicin da ya kunno kai game da sabon yunkurin Najeriya na samar wa kanta kamfanin jirgin saman da kasar za ta iya dogaro da shi. Akwai rahoto game da yadda hukumomi a Nijar suka gudanar da wani horo na musamman ga malamai. Muna tafe da shirin Himma dai Matasa da Lafiya Jari.