SiyasaShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou09/18/2021September 18, 2021A cikin shirin za a ji cewa daliban makarar gaba da sakandare a Afghanistan sun koma makaranta amma kuma zama ne kawai ba tare da mata ba, matakin da ya sha suka daga kungiyoyin kasa da kasa.https://p.dw.com/p/40VooTalla