1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

June 22, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto a kan tsananin talaucin da MDD ta ce na karuwa a duniya sai rahoto a kan kwamitin da Najeriya ta kafa don rage talauci a kasar. Akwai rahoto kan yadda shirin bautar -kasa na NYSC a Najeriya ke samar da hadin kai sai kuma rahoto kan ganawar da Shugaba Bazoum na Nijar ya yi da masu kula da 'yan gudun hijirar yankin Diffa.

https://p.dw.com/p/3vO8k