1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Diffa

Diffa birni ne da ke kudu maso gabashi Jamhuriyar Nijar. Garin na da da iyaka da Tarayyar Najeriya ta bangaren arewa maso gabashin kasar.

Diffa na daya daga cikin yankunan Nijar da ya karbi 'yan gudun hijira daga Najeriya sakamakon rikicin Boko Haram. Shi ma kansa birnin ya sha fama da tada kayar baya ta 'yan bindiga da ake dangantawa da Boko Haram.

Nuna karin rahotanni